Danderun naman rago
Hey everyone, it is Drew, welcome to our recipe page. Today, we're going to prepare a special dish, Danderun naman rago. It is one of my favorites food recipes. For mine, I will make it a bit unique. This will be really delicious.
Danderun naman rago is one of the most popular of current trending foods on earth. It is enjoyed by millions every day. It is easy, it is fast, it tastes delicious. Danderun naman rago is something which I have loved my whole life. They're nice and they look fantastic.
Many things affect the quality of taste from Danderun naman rago, starting from the type of ingredients, then the selection of fresh ingredients, the ability to cut dishes to how to make and serve them. Don't worry if you want to prepare Danderun naman rago delicious at home, because if you already know the trick then this dish can be used as an extraordinary special treat.
As for the number of servings that can be served to make Danderun naman rago is 2-3 servings. So make sure this portion is enough to serve for yourself and your beloved family.
Just in addition, the time it takes to cook Danderun naman rago estimated approx 2hrs.
To begin with this particular recipe, we must prepare a few ingredients. You can have Danderun naman rago using 21 ingredients and 14 steps. Here is how you cook that.
Wannan danderu na naman rago wani sabon salo ne da nabi don sarrafa naman sallata don jin dadin iyalina da kuma baki da suketa kawo min ziyara na sallah. Na kasance ako da yaushe inason naga sabon samfuri na yanda zan yi abu don a ci a yaba. A baya ina yawan yin danderu irin wannan amma na kaza kawai nakeyi.wannan karon nace bari na gwada yin na naman rago kuma masha Allah babu wani bambanci wajen sarrafawar da kuma dahuwar. Yana da kyau kwarai mu dage don ganin mun canza sanwa ta hanyoyi daban daban don jin dadin iyalan mu da kuma abokan arziki. Ina fata zaa gwada wannan recipe din don a ji abinda nima naji.#NAMANSALLAH
Ingredients and spices that need to be Make ready to make Danderun naman rago:
- Naman rago rabin kilo
- Tarugu manya guda goma
- Albasa manya biyu
- Carrot madaidaita guda shida
- Danyen citta madaidaici
- 6 Tafarnuwa danye guda
- Ganyen naa naa cokali babba daya
- Maggi guda bakwai
- Gishiri karamin cokali daya
- Yoghurt babban cokali hudu
- Lemon tsami babba guda daya
- Mangyada babban cokali hudu
- Foil paper
- Curry karamin cokali daya
- Thyme karamin cokali daya
- Turmeric karamin cokali daya
- Red chilli powder teaspoon
- Ground sage teaspoon daya
- Seasoned meat tenderizer, teaspoon daya
- Dry oregano teaspoon daya
- Ground white pepper teaspoon daya
Steps to make to make Danderun naman rago
- Ga hoton kayan da nayi amfani dasu wato ingredients din da kuma hotunan spices dana lissafo sunayensu kowanne don a fahimta.
- Da farko zaa juye naman ragon da aka riga aka wanke shi tas a ka tsane ruwan jikinshi duka. Zaa zuba naman a kwano babba ko roba mai zurfi.
- Zaa jajjaga tarugu daban albasa ma daban tun kafin a zo hada naman. Sai a zuba su akan naman bayan an juye a cikin kwano.
- Sai a zuba mangyada akai asa cokali babba na diban miya ko wooden spoon a jujjuyasu sosai.
- Sai a zuba yoghurt din akai
- Anan zaa zuba gishiri,maggi,naa naa da aka yanka kanana sosai,curry thyme,turmeric, white pepper, sage,chilli powder da dry oregano.sai a raba lemon tsamin gida biyu a cire kananan kwallon da ke tsakiya a matse ruwan akan naman. A sami grater karama a yi grating citta da tafarnuwa a saman naman sai a yita juyawa da babban cokalin har tsawon mintuna uku sai a rufe shi a sa a fridge yayi kaman mintuna talatin zuwa awa guda.
- Zaa sami baking tray, wato trayna gashi wanda ake sawa a cikin oven a shimfida foil paper a kai.
- Sai ki juye hadin naman ragon akai.
- A wajen hada naman munyi grating albasa daya sauran dayan kuma an yanka ta manya manya. Sai a zuba albasar akan naman.
- Nan kuma carrot da aka yanka dogo dogo(Julienne) zaa zuba bayan an zuba albasar.
- Sai ki nannade foil din a hankali ki rufe koina sosai yanda iska ba zai samu shiga ba.
- Nan oven ne dama na kunna shi yayi mintuna talatin. Zaa maida wutar ta koma low heat sai a dora karamin tray din akan babban can sama ba kusa da wutar sosai ba yanda zai gasu a hankali. Na gasa shi tsawon awa guda sannan na fiddo shi na jujjuya na maida cikin oven din ya kara yin mintuna talatin sai na cire na kashe wutar.
- Shi wannan danderu yana da dadi matuka kuma zaa iya bin wannan hanyar wajen yin danderun kaza,kayan ciki,kifi ko ma naman saniya. Zaa iya cin sa da farar shinkafa,fried rice, Chinese rice,doya,taliya,couscous ko makaroni.
- A gwada a ci dadi lafiya!
As your experience as well as confidence expands, you will locate that you have much more all-natural control over your diet regimen and adjust your diet plan to your individual preferences gradually. Whether you want to offer a dish that makes use of fewer or more ingredients or is a little bit essentially spicy, you can make easy adjustments to attain this goal. To put it simply, begin making your dishes in a timely manner. When it comes to standard cooking skills for novices you do not need to learn them however just if you master some easy cooking strategies.
This isn't a total overview to fast and also easy lunch dishes yet its excellent food for thought. Ideally this will obtain your imaginative juices flowing so you can prepare delicious dishes for your family members without doing a lot of square meals on your trip.
So that is going to wrap it up for this exceptional food Simple Way to Prepare Homemade Danderun naman rago. Thanks so much for your time. I am sure you can make this at home. There's gonna be more interesting food in home recipes coming up. Remember to bookmark this page on your browser, and share it to your loved ones, friends and colleague. Thank you for reading. Go on get cooking!
Comments
Post a Comment